Masu rajin kare hakkin mata sun bukaci kafa dokokin haramta yi musu kaciya
Wallafawa ranar:
Wani asusun tallafawa ci gaban mata da kare hakkokinsu na kasa da kasa ya nemi gwamnatoci kasashe su kafa dokokin da za su haramta yi wa mata Kaciya.Asusun ya bayyana damuwa kan matsalar yadda take karuwa musamman a nahiyar Afrika.A cikin wannan rahoton da Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana daga Sokoto za ku ji yadda masu fafutukar kare hakkin mata ke ta kokawa da wannan mummunar al’ada.
Talla
Masu rajin kare hakkin mata sun bukaci kafa dokokin haramta yi musu kaciya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu