Bakonmu a Yau

Mista Timothy Melaye babban jami’in sadarwar hukumar GIABA kan yaki da laifukan halarta kudaden haramun

Wallafawa ranar:

Hukumar dake yaki da halarta kudaden haramun ta kasashen Afirka ta Yamma da ake kira GIABA, ta shirya taron fadakar da jami’an bankuna da masu canjin kudi da kuma masu sayar da gwala gwalai domin fadakar da su illar halarta kudaden haramun da kuma samar da kudade ga masu aikata ta’addanci.Taron na kwanaki uku na gudana ne a birnin Lagos.Ministan shari’ar Najeria Abubakar Malami ya bude taron, kuma bayan kamala bikin budewa, mun tattauna da Mr Timothy Melaye, babban jami’in sadarwar hukumar ta GIABA kuma ga tsokacin da yayi kan taron.

Hukumar dake yaki da halarta kudaden haramun ta kasashen Afirka ta Yamma ta karfafa aniyar yakar halarta kudaden haramun.
Hukumar dake yaki da halarta kudaden haramun ta kasashen Afirka ta Yamma ta karfafa aniyar yakar halarta kudaden haramun. Naij.com
Sauran kashi-kashi