Dandalin Fasahar Fina-finai

Matasa a Najeriya sun soma rungumar sana'ar Fina-Finai

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da matasa da suka rungumi sana'ar  fina-finai a Najeriya.Najeriya na daya daga cikin kasashen Afrika dake taka gaggarumar rawa a Duniyar fina-finai kama daga Nollywood.

Duniyar fina-finai a Najeriya
Duniyar fina-finai a Najeriya KAMBOU SIA / AFP