Muhallinka Rayuwarka

Tsanantar ambaliya a Najeriya

Sauti 20:05
Wasu yankuna da aka samu ambaliya a Lokoja, dake Najeriya
Wasu yankuna da aka samu ambaliya a Lokoja, dake Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde

A cikin shirin muhalinka rayuwarka,Nura Ado Suleiman ya  duba wasu yankunan Najeriya  da yanzu haka jama'a ke cikin wani yanayi tun bayan da aka samu ambaliya a yankunan.Al'uma na jiran a kai musu  dauki cikin gaggawa.