Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore

Sauti 20:48
Moussa Traore tsohon Shugaban kasar Mali
Moussa Traore tsohon Shugaban kasar Mali rfihausa

 A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu.Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar zababbar gwamnati a Afrika.