Nijar

An fara koyar da dalibai yan sakandire yadda zamantakewa zata kasance tsakanin Maza da Mata

wata daliba yar sakandre a yankin Casamance na Senegal
wata daliba yar sakandre a yankin Casamance na Senegal RFI/Bineta Diagne

Ma’aikatar ilimi a Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani tsarin koyarwa da ke fadakar da matasa ‘yan sakandare yadda za a rika yin mu’amala tsakanin matasa maza da mata, da kuma yadda ya kamata matasan sun yanke shawarar daukar juna biyu, da dai sauran batutuwa makamantansu. An fara koyawar da tsarin ne a matakin sakandare duk da cewa, wasu iyaye da kuma shugabannin addinai na nuna rashin amincewarsu da shi, bisa fargabar cewa zai iya sanya matasa su zama kangararru.Daga Damagaram Zinder, ga rahoton Ibrahim Malam Tchillo.

Talla

RAHOTO-NIGER-CHILLO-2018-09-25

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.