Nijar

Kungiyar Timidiriya mai yaki da bauta a Nijar, zata shigar da kara a kotun Ecowas.

Poings liés - esclavage - esclave
Poings liés - esclavage - esclave www.unesco.org

Kungiyar Timidria da ke yaki da bauta a Jamhuriyar Nijar, ta ce yanzu haka ta shirya tsaf, domin gabatar da kararraki uku a gaban kotun CEDEAO ko kuma Ecowas, sakamakon yadda wasu masarautun kasar ke gabatar da jama’a tamkar dai a lokacin jahiliyya. Sakataren kungiyar ta Timidria Ali Bouzou, ya yi karin bayani a game da wadanda suke zargi da bautar da mutane a kasar ta Nijar.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.