Ra'ayoyin Masu sauraro kan zanga zangar kin jinin China a kasar Zambiya

Sauti 15:22
shugaban kasar  Zambia, Edgar Lungu,
shugaban kasar Zambia, Edgar Lungu, DR

Ra'ayoyin masu saurare, kan sanin ko kasancewar kasar china a kasuwanin nahiyar Afrika wani sabon salon  mulkin mallaka ne, ta hanyar damfarawa kasashen nahiyar bashi kamar yadda kasashen yammaci ke fada, haka ne ko kuma a a.Ga dai ra'ayin wasu daga cikin masu saurare tare da Zainab Ibrahim