Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan zaben shugabancin kasar Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokacin, ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan dambarwa dake neman kunno kai a zaben kasar Kamaru, inda dan takara daga jam’iyyar adawa, Maurice Kamto ke ikirarin lashe zaben shugabancin kasar, gabanin fitar da sakamakon hukumar zabe.Sai dai gwamnatin kasar ta yi watsi da ikirarin na Kamto tare da jan kunnensa.

Dan takara a zaben shugabancin Kamaru na jam’iyyar adawa ta MRC, Maurice Kamto.
Dan takara a zaben shugabancin Kamaru na jam’iyyar adawa ta MRC, Maurice Kamto. AFP/MARCO LONGARI
Sauran kashi-kashi