Mu Zagaya Duniya

Kasashen Francophonie, sun zabi Louise Mushikwabo yar kasar Rwanda

Wallafawa ranar:

Kasashen Francophonie, sun zabi Louise Mushikwabo a matsayin shugabar kungiyar na tsawon shekaru hudu.Zaben nata ya kasance nasara ga shugaba Paul Kagame na Rwanda da Emmanuel Macron na Faransa wadanda suka yi ta kokarin inganta dangantaka tsakanin kasashen biyu tun bayan da Rwanda ta zargi Faransa da hadin baki a kisan kare dangi da yayi sanadin mutuwar mutane dubu 800, a shekarar 1994.A cikin shirin Mu zagaya Duniya,Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin labaren mako.

Louise Mushikiwabo shugabar kungiyar Francophonie
Louise Mushikiwabo shugabar kungiyar Francophonie LUDOVIC MARIN / AFP
Sauran kashi-kashi