Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Rabuwar kawuna dangane da amfani da wasu nau'uka na takin zamani

Sauti 20:12
Manomi na watsa takin zamani a wata gona da ke Amurka
Manomi na watsa takin zamani a wata gona da ke Amurka Getty Images/Dennis Macdonald
Da: Nura Ado Suleiman

Mahawara ta barke tsakanin masana dangane da amfani da wasu nau'uka na takin zamani musamman a Najeriya. Wannan batu ne Nura Ado Sulaiman ya nazari a cikin shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.