Isa ga babban shafi
Mali

Firaministan Mali ya ziyarci garin Mopti

Wasu mayaka da Sojan Mali suka kama a Mopti dake tsakiyar kasar
Wasu mayaka da Sojan Mali suka kama a Mopti dake tsakiyar kasar REUTERS/Alain Amontchi
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Firaministan Mali Soumeylou Boubeye Maiga ya kaddamar da wata ziyara zuwa Tenenkou da Toguere Coumbe dake cikin yankin Mopti a tsakiyar kasar ta Mali, yankin dake fama da rashin tsaro.

Talla

Ziyarar ta Firaministan Mali na zuwa a matsayin sako zuwa al’umar yankin da cewa gwamnati zata karfafa matakan tsaro domin baiwa mazauna yakin damar gudanar da ayyukan su a tsanake.

A yan watanni da suka gabata a garin Tenenkou ne mayakan jihadi suka yi awon gaba da kantoman gari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.