Najeriya-NLC

Kungiyar Kwadagon Najeriya na shirin kara tsunduma yajin aiki

Ministan kwadagon Najeriyar Chris Ngige ya ce gwamnatin kasar na shirin gabatar da Naira dubu 25 a matsayin mafi karancin albashi ko da dai ana ganin abu ne mai wuya kungiyar ta NLC ta amince.
Ministan kwadagon Najeriyar Chris Ngige ya ce gwamnatin kasar na shirin gabatar da Naira dubu 25 a matsayin mafi karancin albashi ko da dai ana ganin abu ne mai wuya kungiyar ta NLC ta amince. NAN

Kungiyar kwadagon Najeriya na barazanar sake shiga yajin aiki nan da makwanni biyu masu zuwa in har gwamnatin kasar bata amince da ta biya N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ba.Kungiyar wadda ta bayyana haka bayan wani taron gaggawa da ta yi a dazu a babban birnin kasar Abuja. Ga karin bayani cikin rahoton Kabiru Yusuf daga Abuja.

Talla

Kungiyar Kwadagon Najeriya na shirin kara tsunduma yajin aiki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.