Tambaya da Amsa

Kasashen renon Faransa ba sa gudanar da zaben gwamnoni sai na Shugaban kasa

Sauti 19:58
Ali Bongo,Shugaban kasar Gabon
Ali Bongo,Shugaban kasar Gabon Joel TATOU / AFP

Kusan akasarin kasashen renon Faransa ,kamar su Jamhuriyar Nijar da Kamaru da sauransu ba sa gudanar da zaben  gwamnoni sai na Shugaban kasa? Sai dai ka ji Gwamnan kaza,gwamnan kaza,to ko ya suke darewa kan mulki?Michael Kudson  a cikin shirin tambaya da amsa ya dubo wasu amsoshin tambayoyin ku masu saurare.