Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2

Sauti 21:08
Dan gwagwarmayar ya Hubert Maga ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar wadda yanzu ake kira Jamhuriyyar Benin.
Dan gwagwarmayar ya Hubert Maga ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar wadda yanzu ake kira Jamhuriyyar Benin. © AFP
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.