Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda ambaliyar ruwa ta yi banna a wasu sassa na Arewacin Najeriya

Sauti 20:06
Ambaliyar wadda ta yi tsanani a garuruwan da ke yankin arewacin kasar a daminar bana an yi ittifakin ta haddasa asarar biliyoyin Nairorin da baza su kiyastu ba.
Ambaliyar wadda ta yi tsanani a garuruwan da ke yankin arewacin kasar a daminar bana an yi ittifakin ta haddasa asarar biliyoyin Nairorin da baza su kiyastu ba. © REUTERS
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin Muhallinka rayuwarka a wannan karon ya tabo yadda ambaliyar ruwa a damunar bana ta haddasa dimbin asara a yankin arewacin Najeriya ciki kuwa har da sassan da ta yi awon gaba da ilahirin amfanin gonar da aka noma.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.