Najeriya

An fara bikin baje kolin kafofin yada labarai a Najeriya

Ministan yada labaran Najeriya Lai Mohammed.
Ministan yada labaran Najeriya Lai Mohammed. REUTERS/Afolabi Sotunde

An bude baje kolin kafafen yada labarai yau a abuja babban birnin Najeriya, bikin wanda hukumar kula da kafofin yada labaran kasar ta NBC ta shirya na da nufin daidaita al’amuran yada labarai da kuma kamun kafa da manyan kasashe duniya.Wakilinmu a Abuja Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto akai…

Talla

An fara bikin baje kolin kafofin yada labarai a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.