Guinea Conakry

Yan Sanda sun tarwatsa taron masu zanga-zanga a Conakry

Taron masu zanga-zanga a Conakry
Taron masu zanga-zanga a Conakry CELLOU BINANI / AFP

A kasar Guinea wani yaro ya rasa ransa a lokacin da ‘yan sanda suka tarwatsa masu zanga-zanga tareda yin amfani da barkonun tsohuwa a birnin Conackry. 

Talla

A kokarin tarwatsa su a Conakry,ana zargin jami`an tasro da kokarin kasha jagoran yan adawa wanda ya bayyana cewa sun harbi motarsa a lokacin gangamin don adawa da zaben kasar.

Mamacin dan shekaru 18 mai suna Mamadou Samba Diallo na koyon aikin kafinta ne

Dan uwan mamacin ya bayyana cewa akan idanunsa aka bindige dan uwan nasa har lahira kuma jamian tsaron bayan da suka tabbatar da ya mutu suka kama gabansu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.