Najeriya-Kiwo

Kungiyar likitocin dabbobi ta nemi shawo kan kalubalen kiwo a Najeriya

Taron wanda ya mayar da hankali kan kalubalen Kiwo a tarayyar Najeriyar ya bukaci kawo karshen matsalolin da ke baraza ga ci gaban kiwo dama lafiyar dabbobin.
Taron wanda ya mayar da hankali kan kalubalen Kiwo a tarayyar Najeriyar ya bukaci kawo karshen matsalolin da ke baraza ga ci gaban kiwo dama lafiyar dabbobin. Ebby Shaban Abdallah

A Najeriya, kungiyar likitocin dabbobi ta kasa ta gudanar da taronta karo na 55 a jihar Sokoto, inda ta duba batutuwa da dama ciki har da kalubalen da masu kiwon dabbobi ke fuskanta, da kuma yadda za a tsare al’umma daga kamuwa da cututtuka da ke da nasaba da dabbobi. Daga Sokoto, Farouk Ahmed Yabo ya aiko mana da wannan rahoto.

Talla

Kungiyar likitocin dabbobi ta nemi shawo kan kalubalen kiwo a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.