Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2

Sauti 20:11
Hubert Maga, dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar Dahomey, wadda yanzu ake kira Jamhuriyyar Benin.
Hubert Maga, dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar Dahomey, wadda yanzu ake kira Jamhuriyyar Benin. RFI
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.