Najeriya

Najeriyar ta sanar da dagowar tattalin arzikinta duk da gargadin IMF

Shugaban hukumar fasahar sadarwar zamani ta Najeriya NITDA Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami.
Shugaban hukumar fasahar sadarwar zamani ta Najeriya NITDA Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami. iittelecomdgest.com

Najeriya ta bayyana cewar tattalin arzikin ta ya fara samun tagomashi da samun kashi kusan 14 cikin dari, tsakanin watan Afrilu zuwa Yunin wanna shekara, saboda amfani da fasahar zamani wajen inganta tattalin arzikin.Acewar wasu bayanai da ke zuwa yayin taron kwanaki 3 da hukumar inganta fasahar zamani ta NITDA ke gudanarwa don baje kolin masu kere kere. Sai dai sanarwar ta NITDA na zuwa a daidai lokacin da asusun ba da lamuni ta duniya IMF ke gargadin cewa tattalin arzikin kasar na gab da fuskantar mashasshara.Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto daga Abuja.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.