Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan harakokin wajen Nijar Kalla Hakurau kan taron makomar Libya da aka fara a Italiya

Sauti 04:14
Mahalarta taron makomar Libya da ke gudana a Italiya.
Mahalarta taron makomar Libya da ke gudana a Italiya. Etienne Laurent/Pool via Reuters
Da: Azima Bashir Aminu
Minti 6

An fara gudanar da taron kasashen duniya kan makomar Libya yau litanin can a birnin Palerme na Italiya taron da ke da nufin lalubo hanyoyin da za a magance kalubalen da kasar ke fuskanta ta fannin tsaro wadda ta fada cikin yaki tun shekara ta 2011, bayan kisan gillar da aka yi wa shugabanta Ma’ammar Kadhafi, rikicin da ya haddasa matsalar tsaron a kasashen Mali Nijar da Najeriya da kuma Chadi baya ga Jamhuriyar kamaru. Kan hakan ne Mahaman Salisu Hamisu, ya tattauna da  Ministan harakokin wajen Nijar Kalla Hakurau ga kuma abin da ya ke cewa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.