Najeriya-Cholera

'Yan gudun hijira kusan dubu 10 na fama da Kwalara a Najeriya

An dai ittifakin cutar ta kwalara ta fi kamari a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihohin Adamawa da Borno na tarayyar Najeriya yayinda yanzu haka cutar ta kama kusan mutane dubu 10.
An dai ittifakin cutar ta kwalara ta fi kamari a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihohin Adamawa da Borno na tarayyar Najeriya yayinda yanzu haka cutar ta kama kusan mutane dubu 10. REUTERS/Andres Martinez Casares

Kimanin mutane dubu 10 yanzu haka suka kamu da cutar Amai da gudawa ko kuma Cholera wace ta ke yaduwa kamar wutar daji a sansanonin ‘yan gudun hijira da ke jihohin Adawa da Borno da Yobe kamar yadda ofishin hukumar kula da ‘yan gudun hijira na kasar Norway ya sanar. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.

Talla

'Yan gudun hijira kusan dubu 10 na fama da Kwalara a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.