Najeriya-Boko Haram

Boko Haram ta kara kai hari tare da kone gidaje a kauyukan Borno

Wani bangare na garin Dalori da mayakan Boko Haram suka kai hari tare da kone gidajen jama'a.
Wani bangare na garin Dalori da mayakan Boko Haram suka kai hari tare da kone gidajen jama'a. STRINGER / AFP

Mayakan Boko Haram sun sake kai wani hari, a kauyen Mamanti da ke bayan garin Maiduguri inda suka hallaka mutum guda tare da kona sama da gidaje 100 abinda ya haifar da fargaba tsakanin mazauna yaikin.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.

Talla

Boko Haram ta kara kai hari tare da kone gidaje a kauyukan Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.