Nijar-bakin haure

Al'ummar Agadez na kuka da munanan dabi'un bakin haure

Al'ummar yankin dai na koken cewa wasu daga cikin 'yan ciranin na kokarin keta haddin 'yan matan da ke yankin.
Al'ummar yankin dai na koken cewa wasu daga cikin 'yan ciranin na kokarin keta haddin 'yan matan da ke yankin. REUTERS/Hani Amara

Al'umma da ke rayuwa gab da sansanin bakin haure na hukumar kula da kaurar baki ta duniya OIM a jihar Agadez ta arewacin Jamhuriyar Nijar na korafi da rashin da'ar wasu daga cikin bakin hauren da hukumar ta Jibge a sansanin. Lamarin dai ya janyo hankalin mahukunta ne bayan da matan yankin suka koka da yadda mazan cikin sansanin ke kokarin keta musu haddi. Ga rahoton wakilinmu Omar Sani daga Agadez.

Talla

Al'ummar Agadez na kuka da munanan dabi'un bakin haure

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.