Tarihin Afrika

Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 2/5

Sauti 19:34
Ahmadou Ahidjo tsohon Shugaban Kamaru
Ahmadou Ahidjo tsohon Shugaban Kamaru © DR

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.