Isa ga babban shafi
Najeriya-Rahotanni

Kananan manoma na kuka da shirin kawar da yunwa na gwamnatin Najeriya

Wata katafariyar gona a yankin Jere na jihar Kaduna da ke tarayyar Najeriya, Oktoba 10, 2018.
Wata katafariyar gona a yankin Jere na jihar Kaduna da ke tarayyar Najeriya, Oktoba 10, 2018. REUTERS/Afolabi Sotunde
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 5

A Najeriya kananan manoma na ci gaba da yin suka akan shirin da gwamnati ta bullo da shi na kokarin kawar da yunwa daga cikin kasar, shirin da aka faro shekaru da dama da suka gabata.A zamanin mulkin tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo ne dai aka fara shirin tare da zabar jihohi 6 domin aiwatar da su a shirin mai kokarin marawa manufofin Majalisar Dinkin Duniya na samar da ci gaba mai dorewa a kasashen Duniya musamman nahiyar Afrika.Yanzu haka ana gabatar da kasidu a babban taron da ake a jihar Sokoto inda Faruk Mohammad Yabo ya aiko mana wannan rahoton.

Talla

Kananan manoma na kuka da shirin kawar da yunwa na gwamnatin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.