Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Martanin yan Najeriya zuwa Dr Goodluck Jonathan

Sauti 19:57
Bikin kaddamar da litafin tsohon Shugaban Najeriya Dr Goodluck Ebele Jonathan
Bikin kaddamar da litafin tsohon Shugaban Najeriya Dr Goodluck Ebele Jonathan guardian.ng
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya duba wasu daga cikin labaren da suka hada da martanin yan Najeriya dangane da kalaman tsohon Shugaban kasar Goodluck Ebele Jonathan a lokacin da ake bikin kaddamar da litafin da aka yiwa sunan my Transtion hour.Ya kuma duba wasu labaren kasashen Duniya a cikin shirin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.