Najeriya

Taron fadakar da jama’a muhimmancin kaucewa yada labaran karya

Tashin hankalin siyasa a Najeriya
Tashin hankalin siyasa a Najeriya

Masana harakokin siyasa da tsaro da kuma kungiyoyin fararen hula sun gudanar da wani taro a Jihar Kaduna dake Najeriya domin fadakar da jama’a muhimmancin kaucewa yada labaran karya dake haifar da tashin hankali yayin da ake shirin gudanar da zabe a Najeriya shekara mai zuwa.

Talla

Dr Usman Muhammed na Cibiyar ‘Negotiative Peace Initiative’ wato masu sasanta al’amura na daya daga cikin masu shirya taron.

A tattaunawar sa da Rediyon Faransa Rfi ,ya bayyana muhimmancin taron da kuma hanyoyin kaucewa rikicin siyasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.