Najeriya-Abuja

Rahoto kan kalubalen yawaitar rugujewar gine-gine a Najeriya

A lokuta da dama dai rugujewar gine-ginen kan haddasa asarar dimbin rayuka in aka yi rashin sa'a har da na injiniyoyin da ke aikin ginin.
A lokuta da dama dai rugujewar gine-ginen kan haddasa asarar dimbin rayuka in aka yi rashin sa'a har da na injiniyoyin da ke aikin ginin. peculiarmagazine

Matsalar rushewar gine-gine kusan za’a ce ta zama ruwan dare a Najeriya tare da samun asarar rayuka a duk lokacin da aka samu faruwar hakan.Lura da yadda matsalar ke karuwa ne kungiyar kwararrun injiniyoyi da kuma daidaikun masu ruwa da tsaki a hakar gine-gine su ka hadu a garin Abuja don tattaunawa da nazarin matsalar. Ga rahoton da wakilin mu na Abuja mohammed Sani Abubakar ya hada mana.

Talla

Rahoto kan kalubalen yawaitar rugujewar gine-gine a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.