Tattaunawa da Khadija Abdullahi Iya mai neman kujerar mataimakiyar shugaban kasa a Jam'iyyar ANN

Sauti 03:39
Khadija Abdullahi Iya 'yar takarar mataimakiyar shugaban kasa a Najeriya karkashin Jam'iyyar ANN.
Khadija Abdullahi Iya 'yar takarar mataimakiyar shugaban kasa a Najeriya karkashin Jam'iyyar ANN. RFI hausa

Ga dukkan alamu matan Najeriya sun sake yunkuro wa domin ganin an dama da su a siyasar kasar wajen samun gurabu a zaben shekara mai zuwa. Yanzu haka Jam’iyyar ANN ta dauki Khadija Abdullahi Iya a matsayin wadda za tayi takarar mataimakin shugaban kasa a zaben watan Fabarairu.Wakilinmu Muhammad Sani Abubakar ya tattauna da ita kan takarar ta da kuma abinda suke da shi ga Yan Najeriya kuma ga yadda zantawar su ta gudana.