Ci gaban da aka samu a duniyar yan Fim a Najeriya

Sauti 20:00
Kasuwar yan Fim Najeriya
Kasuwar yan Fim Najeriya KAMBOU SIA / AFP

A cikin shirin dandalin fina-finai Hauwa Kabir ta mayar da hankali tareda duba irin ci gaban da aka samu a duniyar Fina-finai a Najeriya.Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar Fim  a Najeriya cikin shirin dandalin fasahar fian-finai.