Tarihin Afrika

Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5

Sauti 17:29
Ahmadou Ahidjo tsohon Shugaban kasar Kamaru
Ahmadou Ahidjo tsohon Shugaban kasar Kamaru © DR

A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.