Najeriya-Zabe

Atiku ya kaddamar da yakin neman zabensa a Sokoto

Dan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar yayin fara gangamin yakin neman zabensa a jihar Sokoto.
Dan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar yayin fara gangamin yakin neman zabensa a jihar Sokoto. Solacebase

Jam'iyyar PDP a Najeriya ta kaddamar da gangamin yakin neman zabenta yau a Sokoto tare da halarcin daukacin jiga-jigan jam'iyyar a dukkanin kasar ciki kuwa har da tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan.To sai dai magoya bayan jam'iyyar APC mai mulkin kasar na cewar taron bai tada hankalinsu ba. Faruk Muhammad Yabo ya halarci gangamin zaben ga kuma rahoton da ya aiko mana.

Talla

Atiku ya kaddamar da yakin neman zabensa a Sokoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI