Nijar-Amurka

Amurka ta kara yawan sansanonin sojinta a nahiyar Afrika

Wasu sojin Amurka tare da sojin kasar Chadi yayin shirin gudanar da atasaye a garin Mao. 22/2/2015.
Wasu sojin Amurka tare da sojin kasar Chadi yayin shirin gudanar da atasaye a garin Mao. 22/2/2015. REUTERS/Emmanuel Braun

Wani rahoton Jaridar Intercept ya bayyana cewa kasar Amurka na ci gaba da kafa barikokin soja a Nahiyar Afirka inda yanzu haka take da 34 dake kumshe da dakaru dubu bakwai daga ciki akwai barikokin soja 5 a Jamhuriyar Nijer.

Talla

Amurka ta kara yawan sansanonin sojinta a nahiyar Afrika

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.