Tarihin Afrika

Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.

Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo tare da Fira Ministan Faransa, Michel Debre. 27/07/1960.
Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo tare da Fira Ministan Faransa, Michel Debre. 27/07/1960. AFP/Getty Images