Mataimakin Daraktan yada labaran Hukumar INEC Aliyu Bello kan shirin sake amfani da Card Reader a zaben Najeriya na 2019

Sauti 03:03
Shugaban hukumar shirya zaben Najeriya INEC Farfesa Mahmud Yakubu.
Shugaban hukumar shirya zaben Najeriya INEC Farfesa Mahmud Yakubu. NAN

Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce ta amince da shirin amfani da katin tantance masu zabe da ake kira ‘Card Reader’ domin amfani da shi a zaben shekara mai zuwa. Shugaban hukumar zaben Prof Mahmud Yakubu ya bayyana matakin, wanda ya ke cewa zai taimaka wajen tabbatar da sahihancin zaben.Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Mataimakin Daraktan yada labaran Hukumar, Aliyu Bello, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.