Najeriya-Nijar

'Yan gudun hijirar Zamfara 800 sun samu masauki a Nijar

Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar jihar ta Zamfara daga kauyuka 10 bayan hare-haren 'yan bindiga da ya kai ga kashe musu ahali baya ga kwace musu dukiyoyin da suka mallakin.
Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar jihar ta Zamfara daga kauyuka 10 bayan hare-haren 'yan bindiga da ya kai ga kashe musu ahali baya ga kwace musu dukiyoyin da suka mallakin. RFIHAUSA

Yan Gudun hijira kusan dari takwas ne na jIhar zamfara yanzu haka suka gudo zuwa Jihar Maradi don kaucewa tashin hankali na yan fashi da 'yan  bindida da barayin shanu da suka addabi yankin na arewacin Najeriya, inda yanzu haka su ke samun kulawar hukumomin Majalisar dinkin Duniya Irinsu Pam, HCR , Unicef da hukumomin Jihar Maradi.Daga Maradi wakilinmu Salisu Isa ya hada mana rahoto bayan ziyarar da yakai yankin Safo daya daga wurin da sauke 'yan gudun hijirar.

Talla

'Yan gudun hijirar Zamfara 800 sun samu masauki a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI