Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar

Sauti 10:26
Wasu daga cikin yan wasa, mata
Wasu daga cikin yan wasa, mata ISSOUF SANOGO / AFP

A dai-dai lokacin da kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Najeriya,Kamaru da Afrika ta kudu suka soma tattance hanyoyin kawo gyara zuwa kungiyoyin kwallon kafa bangaren mata,a Jamhuriyar Nijar,wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a Duniyar kwallon kafa sun mayar da hankali zuwa yan wasa mata.Daya daga cikin hanyoyin inganta bangaren wasanni na mata shine na basu kulawa da ta dace kama daga kananan kungiyoyi zuwa na kasa.Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar a cikin shirin Duniyar wasanni.