Wasanni

Gasar kokuwa a jihar Tillabery

Sauti 10:44
filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi
filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi Awwal Janyau RFI Hausa

Yan kokuwa 80 ne suka kasance a jihar Tillabery na Jamhuriyar Nijar a gasar kokuwar gargajiya na shekarar 2018.Da soma gasar ,wasu daga cikin manyan yan kokuwar ne suka sha kasa,ya zuwa yanzu jihar Diffa ta rasa yan kokuwa,yayinda wasu daga cikin jihohin kasar da suka hada Yameh,Maradi da Zinder suke da yan kokuwa a tsaye.A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Sule Maje kan irin rawar da wannan gasa da kuma muhimancin ta a idanun jama'a.