Isa ga babban shafi
Wasanni

Dosso ta lashe takobin kokuwar 2018

Sauti 10:24
Kadri Abdou dan kokuwar Dosso
Kadri Abdou dan kokuwar Dosso ONEP -Niger
Da: Abdoulaye Issa

Jihar Dosso ta kafa tarihi a gasar Kokuwar galgajiya da aka kamala a jihar Tillabery. Bayan zamani su Salma Dan Rani, Kadri Abdou da aka fi sani da sunan Issaka-Issaka ya lashe takobi bayan da ya kayar da Nura Hassan wani dan kokuwar jihar Dosso bayan mituna 4 da dakikoki 14.Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya mayar da hankali zuwa gasar ta kokuwa a Tillabery.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.