Borno

Haramta sana'ar itace a Borno ya jefa al'umma a halin tsaka mai wuya

Haramcin sayar da itacen ya jefa tarin jama'a cikin tsaka mai wuya musamman marasa galihu da basu da sukunin yin amfani da gas wajen girki.
Haramcin sayar da itacen ya jefa tarin jama'a cikin tsaka mai wuya musamman marasa galihu da basu da sukunin yin amfani da gas wajen girki. RFI

Yayinda hukumomi a jihar Borno su ka dakatar da masu sana’ar sayar da itace na gawayi da ake amfani da shi domin makamashi al’ummomin sun shiga mawuyacin hali saboda karancin abinda za su yi amfani da shi domin dafa abinci.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf a Maiduguri ya duba mana halinda mutane suka shiga kuma ga rahotan sa.

Talla

Haramta sana'ar itace a Borno ya jefa al'umma a halin tsaka mai wuya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.