Wasanni

Gasar cin Kofin kwallon kafar Afrika na yan kasa da shekaru 20 a Nijar

Wallafawa ranar:

A cikin shirin na yau za mu mayar da hankali zuwa Jamhuriyar Nijar kasar dake cikin shiri don karbar gasar cin kofin Afrika na kwallon kafa yan kasar da shekaru 20 kama daga ranar 2ga watan Fabrairu zuwa 17 ga watan fabrairu 2019.Garuruwa biyu ne yanzu haka za su karbar wasannin da suka hada da Maradi da babban birnin kasar Yameh.

Gasar cin kofin kwallon kafar Afrika
Gasar cin kofin kwallon kafar Afrika MOHAMED EL-SHAHED / AFP
Sauran kashi-kashi