Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar

Sauti 20:10
Hamani Diori,Tsohon Shugaban Nijar da Charles de Gaulle  tsohon Shugaban Faransa
Hamani Diori,Tsohon Shugaban Nijar da Charles de Gaulle tsohon Shugaban Faransa AFP
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani.Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.