Najeriya-Lassa

Cutar Lassa na Matsayin annoba a Najeriya

Yanzu haka akalla jihohi 20 na Najeriya na fama da annobar cutar ta zazzabin Lassa.
Yanzu haka akalla jihohi 20 na Najeriya na fama da annobar cutar ta zazzabin Lassa. barbaric.com

A Najeriya sake barkewar cutar zazzabin Lassa watau Lassa Fever a jihohi 20 na kasar, ya sa cibiyar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa shelar cewa yanzu dai wannan cutar da wasu nau'in beraye ke bazawa, ta kai matsayin annoba a Najeriya inda sauran jihohin kasar su ma ke cikin hadari.Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.

Talla

Cutar Lassa na Matsayin annoba a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI