Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adun mu na gado (Nijar)

Sauti 10:23
Taswirar Daular Gobirawa
Taswirar Daular Gobirawa
Da: Abdoulaye Issa
Minti 11

A cikin shirin al'adun mu na gado,Salissou Hamissou ya mayar da hankali zuwa ga batun zamatakewa tsakanin kabilu na kasar, gobirawa, zabarmawa, abzinawa, fulani da sauren kabilun kasar,Mahaman Salissou Hamissou ya samu zantawa da wasu daga cikin masu ru da tsaki a lamuran da suka jibanci al'adu da kuma zamantakewar jama'a a Jamhuriyar Nijar. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.