Wasanni

Bikin tarbar 'yan wasan Mali da suka lashe gasar AFCON a Nijar

Sauti 10:53
Tawagar 'Yan wasan kwallon kafa na Mali 'yan kasa da shekaru 20 da suka lashe gasar cin kofin Nahiyar Afrika.
Tawagar 'Yan wasan kwallon kafa na Mali 'yan kasa da shekaru 20 da suka lashe gasar cin kofin Nahiyar Afrika. Studio Tamani

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci da Abdullahi Isa ya gabatar, yayi tattaki zuwa kasar Mali, inda akayi bikin tarbar tawagar kwallon kafa ta 'yan wasan kasar, 'yan kasa da shekaru 20 da suka lashe gasar cin kofin nahiyar Afrika.