Bakonmu a Yau

Ra'ayin kawancen kungiyoyin fararen hula kan zaben Najeriya

Sauti 00:42
Taron kawance na kungiyoyin fararen hula  masu zaman kan su a Abuja
Taron kawance na kungiyoyin fararen hula masu zaman kan su a Abuja REUTERS/Nneka Chile

Yan lokuta da fitar da sakamakon zaben daga hukumar zabe a Tarayyar Najeriya INEC, Michael Kuduson ya zanta da Dokta Kole Shettima, daya daga cikin ‘ya’an kungiyar kawance na fararen hula da ta sa ido kan zaben na Najeriya, inda yayi bayani kan yadda zaben ya gudana, da ma nazari dangane da sakamakon zaben.