Bakonmu a Yau

Kakakin ICRC Aliyu Dawobe kan dokokin kare hakkin dan adam

Wallafawa ranar:

Alkalan kotun kungiyar kasashen Afirka da ake kira ECOWAS na gudanar da wani taro tare da wakilan kungiyar agaji ta duniya, ICRC kan yadda za’a inganta amfani da dokar kare hakkin Bil Adama musamman a yankunan da ake samun tashin hankali.Taron na kwanaki biyu na gudana ne a birnin Abuja.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da mai magana da yawun kungiyar agaji ta duniya, Aliyu Dawobe kan muhimmancin wanna taro, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Hedikwatar kungiyar kasashen yammacin nahiyar Afrika ECOWAS da ke birnin Addis Ababa.
Hedikwatar kungiyar kasashen yammacin nahiyar Afrika ECOWAS da ke birnin Addis Ababa. TheNiche
Sauran kashi-kashi