Bakonmu a Yau

Matsalar ruftawar gine-gine a Najeriya

Sauti 03:36
Wata mata na neman 'yarta a ginin da ya rufta birnin Lagso, 2019-03-13
Wata mata na neman 'yarta a ginin da ya rufta birnin Lagso, 2019-03-13 Photo: Reuters/Afolabi Sotunde

Rushewar gidaje a kan jama’a na neman zama ruwan dare musamman a birnin Lagos da ke Najeriya, ganin yadda ake samun aukuwar lamarin akai-akai.Ko a jiya laraba, wani bene mai hawa uku ya afka kan jama’a cikinsu har da da daliban wata makaranta, wanda ya kai ga rasa rayuka.Dangane da wannan matsala da ta ki ci ta ki cinyewa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Sani Kunya, masani kan harkar gine-gine a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi.